New Delhi (IQNA) Harin da mabiya addinin Hindu masu tsattsauran ra'ayi suka kai a wani masallaci a gabashin Indiya da kuma yada kalaman kyama ga musulmi a shafukan sada zumunta na wannan kasa na daga cikin hare-hare na baya-bayan nan da ake kai wa Musulunci a kasar.
Lambar Labari: 3489918 Ranar Watsawa : 2023/10/03
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman karawa juna sani a garin Mausel na kasar Irakidomin yaki da yaduwar tsatasauran ra’ayi a tsakanin al’ummomin musulmi.
Lambar Labari: 3483798 Ranar Watsawa : 2019/07/01
Ma'aikatar kula da harkokin iyalai ta kasar Jamus ta sanar da cewa, tav ware wani kasafin kudi na musamman domin yaki da kyamar addinai a makarantun kasar.
Lambar Labari: 3483140 Ranar Watsawa : 2018/11/20
Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini ta Palastinu ta gargadi yahudawan sahyuniya dangane da shirin gudanar da bukukuwan idin yahudawa a cikin masallacin Quds.
Lambar Labari: 3482508 Ranar Watsawa : 2018/03/25
Bangaren kasa da kasa, wasu masana a Najeriya suna ganin cewa akidar wahabiyanci ce babban dalilin yaduwar tsatsauran ra'ayi da ta'addanci a Najeriya.
Lambar Labari: 3482053 Ranar Watsawa : 2017/10/31